If you purchase an independently reviewed product or service through a link on our website, Variety may receive an affiliate commission.
In perfect, serendipitous (and likely Kris Jenner-strategized) timing, Lana Del Rey stars in a brand new Valentine’s Day campaign for Kim Kardashian‘s shapewear brand Skims — just two days after the Grammy-winning singer was announced as a headliner for this year’s Coachella.
The campaign imagery, shot by British photographer Nadia Lee Cohen, features Del Rey styled in Skims everyday essentials including the best-selling Fits Everybody bodysuit, the heart-print Sleep set, the all-new Woven Shine dress and more. Read More...
Shugaban kwamitin musamman na majalisar wakilai kan satar man fetur ya yi gargaɗi kan masu ƙoƙarin durƙusar da tattalin arziƙin ƙasar nanAlhaji Alhassan Ado Doguwa ya bayyana cewa lokacin satar man fetur ya zo ƙarshe a ƙasar nan domin ba za su bari a ci gaba baAdo Doguwa ya nuna cewa duk wanda aka samu da hannu a satar ɗanyen man fetur za su fuskanci fushin hukumaEditan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi Read More...